fidelitybank

A kula da kamfanonin bogi a kan sama wa Maniyata bisa – Saudiyya

Date:

Ma’aikatar aikin Hajji da Umara ta yi gargadi ga maniyyta aikin hajjin bana da su lura da su lura da kamfanonin bogi da ke tallata kansu a kafafen sada zumunta.

Cikin wata sanarwa da ta fitar ma’aikatar ta ce ya kamata maniyyata su sani cewa ana samun bizar aikin Hajji ne kawai ta hannun hukumomin Saudiyya ko kuma hanyoyin da hukuma ta san da zamansu.

Ma’aikatar ta yaba wa hukumomin majalisar IraÆ™i na aikin da suka yi tare domin tabbatar da an kama wasu kamfanonin bogi 25 da suke aiki.

Irin kuma wannan haÉ—in kan Ma’aikatar ke fatan ganin an cimma da sauran kamfanonin Æ™asashen duniya domin kama wandanda ba su da izinin gudanar da ayyukan Hajji da Umra.Ta kuma shawarci al’umma su zama ma su sanya idanu tare da shigar da rahoton duk wani kamfanin da suke zargi da ke tallan kansa

vanguard 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp