fidelitybank

A karo na farko Kwankwaso ya je wajen taro da matarsa duk da sukar Ganduje da ya ta yi a baya

Date:

A karo na farko tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya hallaci taron yaye daliban da su ka yi saukar Alkur’ani mai girma a makarantar Key Special Academy dake babban birin tarraya Abuja, tare da matarsa Hajiya Salamatu Kwankwaso, a ranar Asabar.

Mutane da dama ba su taba ganin fuskar matar Kwankwaso ba, ko da a hoto, har ya yi gwamnan Kano ya gama, babu ofishin first lady da matan gwamnoni ko shugaban ƙasa ke shiga.

Wannan dai na ganin wani sabon abu da Kwankwason ya zo da matarsa wajen taro a lokacin da ta rufe fuskar ta da niƙabi.

Kwankwaso ya daÉ—e ya na sukan tsohon gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, bisa yadda uwar É—akin Ganduje Hajiya Balarabe ke tsoma baki a siyasar Kano.

 

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp