fidelitybank

A karo na farko farashin Alkama ya sauko bayan kulla yarjejeniya da Rasha da Ukraine

Date:

A karon farko tun bayan soma yaƙi tsakanin Rasha da Ukraine, farashin alkama a kasuwannin duniya ya sakko sosai.

Dukkan kasashen sun sanya hannu kan yarjejeniya a jiya Juma’a inda aka amince cewa za a ci gaba da fitar da hatsi ta tekun Black Sea wanda Rasha ta toshe tsawon watanni.

Rebecca Grin Span, wadda babbar sakatariya a Majalisar Ɗinkin Duniya ce kan cinikayya da kuma raya kasa na da cikin jagorori a yarjejeniyar da aka cimma.

Ta ce, wannan yarjejeniya ce kwarai da gaske da ta shafi duniya, saboda za ta shafi miliyoyin mutane musamman wadanda ke a kasashe masu tasowa.

Shugaban Ukraine Volodymyr Zekensky, ya ce, fitar da tan miliyan 20 na hatsi zai taimaka wajen kauce wa fadawa gagarumar matsalar karancin abinci a duniya.

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp