fidelitybank

A Jigawa an tsinci gawar Almajiri an ƙwaƙwule masa ido

Date:

Rundunar ƴan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wani almajiri ɗan shekara 16, bayan an tsinci gawarsa a wani daji kusa da ƙaramar hukumar Kiyawa da ke jihar.

A cikin wata sanarwa mai magana da yawun ƴan sandan jihar DSP Lawal Shiisu, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce an cire ɗaya daga cikin idanun almajirin.

Shiisu ya ce Malamin marigayin, Malam Mustafa da ke garin Shuwarin, shi ya kai wa jami’an tsaro rahoto kan lamarin da ya faru.

DSP Shiisu, ya ce Malamin ya kai korafin cewa ɗaya daga cikin ɗalibansa mai suna Yusufa Mustapha ɗan shekara 16, ya shiga daji don neman itace da misalin ƙarfe 8 na safe, wanda kuma daga nan ne ba su ji ɗuriyarsa ba sai dai ganin gawarsa

sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp