fidelitybank

A gudanar da cikakken bincike a kan Tudun Biri – Kungiyar Gwamnoni

Date:

Kungiyar Gwamnonin Najeriya, NGF, ta yi kira da a gudanar da cikakken bincike kan harin da aka kai da jirage marasa matuka a Tudun Biri, karamar hukumar Igabi, jihar Kaduna.

Shugaban kungiyar, Abdulrahman Abdulrazak, ya yi magana a ranar Alhamis a Kaduna lokacin da ya jajanta wa gwamnati da al’ummar jihar kan lamarin.

Gwamnan Jihar Kwara, wanda ya zo a madadin Gwamnonin Tarayya 36, ya ce za su tabbatar an gurfanar da wadanda aka samu da laifi a gaban kuliya.

Gwamna Uba Sani ya godewa shugaban NGF bisa nuna goyon baya da hadin kai a lokacin da jihar ke cikin bakin ciki.

Ya kuma mika godiyarsa ga abokin aikin sa da ya kawo ziyara Kaduna domin jajantawa gwamnati da jama’a.

NAN ta ruwaito cewa wannan mummunan lamari wanda ya faru a ranar Dec.3,2023, ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama, tare da jikkata wasu da dama.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp