fidelitybank

A gindaya sharadin bayar da tallafi zai rage mutuwar mutane – Obi

Date:

Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasa, Peter Obi ya ce gindaya sharuɗa kan tarukan raba tallafi zai sa ƴan Najeriya da ƙungiyoyi su rage taimakon al’umma.

Peter Obi ya bayyana haka ne bayan babban sufeto janar na ƴansandan Najeriya ya yi kira ga ƙungiyoyi da ɗaiɗaikun mutane da su riƙa sanar da ƴansanda tare da bin dokokin shirya taruka a duk lokacin da za su raba tallafi.

Shugaban na ƴansanda ya bayyana hakan ne bayan turmutsutsu wajen rabon tallafi ya jawo asarar rayuwa da dama a ƙasar, wanda Obi ya ce hakan zai sa gwiwar mutane ta yi sanyi wajen taimakon al’umma.

Tashar Channels ta ruwaito Obi yana cewa, “duk da cewa kashedin yana da muhimmanci, hakan zai a wasu su daina taimakon al’umma. Maimakon a ce dole mutane su nemi izini kafin su taimakawa mutane, zai fi kyau a ba su shawara su ɗauki matakan kauce wa turmutsutsun.”

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp