fidelitybank

A gaggauta kammala gyaran madatsar ruwa ta Paki – Majalisa

Date:

Majalisar wakilai ta bukaci ma’aikatar albarkatun ruwa da ta dauki dukkannin matakan da ya dace domin kammala aikin gyaran madatsar ruwa da ke garin Faki a karamar Hukumar Ikara da ke jihar Kaduna.

Bukatar hakan na kunshe a cikin wani kudiri da dan Majalisar mai wakiltar mazabar Ikara da Kubau, Dr. Hamisu Ibrahim Kubau, ya gabatar a zaman majalisar na ranar al’hamis.

Da ya ke gabatar da kudirin Dr. Hamisu Ibrahim Kubau, ya ce tun a shekara ta 2003 ne a ka bada kwangilar gyaran madatsar ruwa ta Paki, sannan dan kwangilar ya yi watsi da aikin ba tare da wani kwakkwaran dalili ba.

A cewar Leadrship, Dan majalisar ya ce,”Rashin kammala aikin ya yi mutukar shafar kokarin gwamnatin tarayya na aiwatar da tsarin ta na fadada tattalin arziki na bangaren ayyukan gona, domin bunkasa samar da abinci tare da wadata kasa da abincin”. Inji Dr Hamisu.

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp