fidelitybank

A gaggauta janye karin kudin kira da na data a Najeriya – Majalisa

Date:

Majalisar wakila ta buƙaci hukumar da ke kula da kamfanonin sadarwa ta ƙasar, NCC ta janye karin kuɗin kira da na data da kamfanonin sadarwar suka yi.

Karin kuɗin kiran na kashi 50 cikin 100 da Kamfanonin sadarwar suka yi ya soma aiki cikin makon nan.

Sai dai majalisar wakilan ta ce ƙari a wannan lokaci babu adalci saboda ƴanƙasar na cikin matsin rayuwa.

Hon. Umar Ajilo daga jihar Kaduna ya shaida wa BBC cewa majalisar ba za ta amince da wannan ƙarin ba.

”Duba da irin wannan yanayi da ƴanƙasa ke ciki na matsin rayuwa da rashin aikin yi da rashin abubuwan more rayuwa, ba yadda za a yi a yi musu ƙari, wannan bai kamata ba”, a cewar ɗan majalisar.

Ya ƙara da cewa bai ma kamata a yi ƙari ba la’akari da rashin kyawun sadarwar da ake fama da ita a ƙasar.

Ya ce majalisar wakilan ta buƙaci hukumar NCC ta zauna domin janye wannan mataki.

Hon Umar Ajilo ya ce idan abin ta ci tura majalisar ka iya gayyato jagororin hukumar NCC domin su zo su yi mata bayani kan dalilin ƙin janye matakin.

latest news in nigeria today 
2021 ripples

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp