fidelitybank

A Gaggauce: Majalisa ta amince da kasafin kudin jihar Rivers

Date:

Majalisar dattawa a ranar Laraba ta amince da kasafin kudin jihar A gaggauceRibas na 2025 don karatu na biyu.

Kasafin kudin wanda ya kai Naira tiriliyan 1,480,662592,442 an zartar da shi ne a karatu na biyu bayan shugaban majalisar dattawa, Sanata Michael Bamidele Opeyemi ya karanta shi.

Opeyemi ya ce tun daga lokacin ne majalisar dattawa ta karbi ikon yin doka a jihar Ribas kasancewar tana karkashin dokar ta-baci.

A nasa gudunmuwar Sanata Solomon Adeola Olamilekan ya ce akwai bukatar a gaggauta zartar da kasafin kudin domin jama’ar Rivers su ji akwai gwamnati.

Ya ce, “Mai girma shugaban kasa, ban san a wane batu aka yi baftisma wannan takarda ba amma ina iya ganin ta game da kasafin kudin dokar ta-baci ne.

A nan ina goyon bayan a yi wa kasafin kudin karatu karatu na biyu domin mutanen Rivers su ji kasancewar gwamnati.

Idan babu adawa da kudirin, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya zartas da kasafin ta hanyar kada kuri’a tare da mika shi ga kwamitin wucin gadi na sa ido kan jihar Rivers.

sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp