fidelitybank

A fara yi wa matafiya gwajin lafiya saboda sabuwar cutar HMPV – Ministan Lafiya

Date:

Gwamnatin Najeriya ta ƙara ƙaimi wajen sa ido a manyan filayen jiragen ƙasar domin hana yaɗuwar cutar HMPV da ta ɓulla a ƙasar China a ƙasar.

Daily Trust ta ruwaito cewa ministan lafiya, Muhammad Ali Pate, ya umarci ma’aikatan lafiya da ke filayen jirage su fara gwada fasinjojin da ke shiga ƙasar domin gano suna ɗauke da cutar, inda jaridar ta ce an fara gwajin ne a filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas da na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja.

A lokacin da cutar Covid-19 ta ɓulla a shekarar 2020, wani fasinja mai shekara 44 ɗan asalin ƙasar Italiya ne ya shigar da cutar Najeriya ta filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas a ranar 24 ga Fabrairun 2020.

Cutar ta HMPV, wadda ta fara ɓulla a China, yanzu ta fara yaɗuwa a India da Malaysia da Kazakhstan, sannan aƙalla mutum 5,000 ne ake tunanin cutar ta kwantar a Birtaniya.

legit.ng.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp