fidelitybank

A dauki mataki ga duk wanda ya kawo tsaiko na hana taron APC – Dr. Lukman

Date:

Jigo a jam’iyar APC, Dr Salihu Lukman, ya yi kira da a kakabawa shugabannin jam’iyyar da ke kokarin kawo cikas ga babban taron kasa da aka shirya gudanarwa a ranar 26 ga watan Fabrairu.

Lukman, tsohon darekta janar na kungiyar gwamnonin ci gaba (PGF), kungiyar gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar APC, ya yi wannan kiran ne a wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi, a Abuja.

A cewarsa, yakin neman dawo da jam’iyyar zuwa ga manufar kafa jam’iyyar, dole ne ya kasance da kakkausar murya da kuma fadin albarkacin bakinsa a babban taronta na kasa mai zuwa, inda ake sa ran za a zabi sabbin shugabannin jam’iyyar na kasa da za su tafiyar da harkokin jam’iyyar.

“A sanya takunkumi ga duk wani shugaba da ya ke kawo tsaiko yayin taron jam’iyar,” in ji Lukman.

Ya yi nuni da cewa rigingimun da ke faruwa a cikin jam’iyyar na ruguza ta bisa tsari, domin haka dole ne a dakatar da su kafin lamarin ya yi muni.

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp