fidelitybank

A cikin gida muka yi bikin Sallah saboda ‘yan ta’adda – ‘Yan Zamfara

Date:

Wasu mazauna jihar Zamfara sun yi ikirarin cewa, ba za su iya gudanar da bukukuwan sallar Eid-el-Kabir na bana a gidajensu ba, saboda ‘yan bindiga ne ke kula da yawancin al’umomin jihar.

Naija News ta ba da rahoton cewa, Musulmi a duk faɗin duniya sun yi bikin Eid-el-Kabir na bana wanda aka fi sani da Eid al-Adha a ranar Asabar, 9 ga Yuli, 2022.

Sai dai a yayin da da dama ke gudanar da bukukuwa a gidajensu, mazauna karkara sun ce gidajensu ba su da tsaro don haka ba za su iya yin bukukuwan Sallar Eid-el-Kabir ba.

Wasu daga cikin mutanen yankin da suka zanta da Daily Post a Gusau babban birnin jihar, sun bayyana albashi da alawus-alawus da ake biyan jami’an tsaro a matsayin babban asara.

Sun ce, hukumomin tsaro sun gaza shawo kan matsalar tsaro a jihar. Al’ummar yankin sun koka da cewa duk da irin tabbacin da jami’an tsaro suka ba su na samar da isasshen tsaro, sun kasa gudanar da bukukuwan Sallar Kabir saboda rashin tsaro.

A cewar wani Umar Magami, galibin mutanen kauyen sun gudanar da bukukuwan Sallah a Gusau da sauran garuruwa saboda babu wata al’umma da ke da tsaro a jihar Zamfara.

naija news legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp