fidelitybank

A cigaba da karbar tsohuwar Dari Biyu amma kar a karbi sauran – Buhari

Date:

Shugaba Muhammadu Buhari, ya sanar da tsawaita wa’adin ci gaba da amfani da ɗaya daga cikin tsofaffin takardun kudi na tsawon kwanaki sittin.

A wani jawabi da ya yi ga al’ummar ƙasar a safiyar ranar Alhamis, shugaban ƙasar ya ce tsohuwar takardar kudi ta naira 200 ce kaɗai za a ci gaba da amfani da ita na tsawon watanni biyu.

Hakan dai na zuwa ne a daidai lokacin da ake zanga-zanga a wasu sassan ƙasar bayan wahala da mutane ke fuskanta wajen samun kuɗi a bankuna da kuma wuraren cirar kuɗi na ATM.

“Don ƙara saukaka wa ‘yan ƙasarmu matsaloli da suke fuskanta wajen samun kuɗi, na bai wa CBN umarni da cewa a sake fitar da tsohuwar takardar kuɗi ta N200 kuma a bar su su rika yawo a hannun mutane da sabuwar takardar kuɗi ta 200 da 500 da kuma 1,000 na tsawon kwanaki 60, daga ranar 10 ga watan Fabarairun 2023 zuwa 10 ga Afrilu, lokacin da tsohuwar takardar kudi ta N200 za ta daina aiki.” in ji shugaban.

natforce latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp