fidelitybank

A boye sunayen wadanda hatsarin jirgi mai saukar Ungulu ya rutsa dasu a Bauchi

Date:

Mutum shida ne suka ji mummunan rauni a hatsarin da wani jirgi mai saukar Ungulu a mallakin rundunar ƴan sandan Najeriya ya yi a Bauchi a jiya Laraba.

Gidan rediyon gwamnatin tarayya ya rawaito Hcewa ukumar Bincike Haɗurra ta ƙasa, AIB ta tabbatar da labarain.

Sai dai a sanarwar da hukumar AIB ta fitar ta ce babu wanda ya mutu a hatsarin.

Hukumar ta ce Hukumar Kula da Sararin Samaniyar Najeriya NAMA ce ta sanar da ita faruwar lamarin kuma tuni an fara bincike.

Hukumar ta nemi duk wanda lamarin ya faru a kan idonsa ko ya naɗi wani bayani na faruwarsa da ya kai mata, domin taimaka wa wajen binciken da ake yi.

AIB ta kuma buƙci jama’a da ƴan jarida da su tsare sirrin waɗanda hatsarin ya rutsa da su ta hanyar dakatar da yaɗa jita-jita kan abin da ya haddasa hatsarin har sai an fitar da bayani a hukumance. A cewar BBC

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp