fidelitybank

A binciki tilasta zargin zubar da cikin da sojojin Najeriya ga mata – MDD

Date:

Babban Sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya, Antonio Guterres, ya yi kira ga mahukunta a Najeriya su bincika zargin tilasta zubar da ciki da aka ce rundunar sojan ƙasar na yi a yankin arewa maso gabashin ƙasar.

A ranar Laraba ne kamfanin labarai na Reuters ya ruwaito cewa Rundunar Sojan Najeriya ta shafe shekara tara tana gudanar da wani shirin zubar wa da mata ciki waɗanda ‘yan Boko Haram suka yi wa fyaɗe ta hanyar tilasta musu.

Rahoton ya yi iƙirarin cewa an zubar da ciki aƙalla 10,000 na matan da Boko Haram suka sace tare da mayar da su matansu tun daga 2013.

“Babban Sakataren ya nuna damuwa game da zargin zubar wa da mata ciki…kuma ya nemi a gudanar da cikakken bincike tare da ɗaukar matakan gyara,” a cewar mai magana da yawunsa Stephane Dujarric cikin saƙon da ya aike wa Reuters.

Tuni rundunar sojan ta musanta zargin, tana mai kiran rahoton na Reuters a matsayin “ɓata suna”.

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp