fidelitybank

A bi didigin harin Kuje don kama masu laifi – Tinubu

Date:

Sanata Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) 2023, ya yi kira ga hukumomin da abin ya shafa da su bi diddigin harin da aka kai ranar Talata a Cibiyar Kula da Tsaro ta Kuje da ke Babban Birnin Tarayya.

Tinubu wanda kuma daya ne daga cikin jiga-jigan jam’iyyar APC, ya yi wannan kiran ne a cikin wata sanarwa da jami’in yada labaran sa Mista Tunde Rahman ya fitar a Abuja.
Ya yi Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai cibiyar, yana mai cewa hare-haren ta’addancin da suka addabi kasar nan abin damuwa ne.

Tsohon gwamnan jihar Legas mai wa’adi biyu, yayin da yake kira ga ‘yan Najeriya da su kasance masu lura da kuma hada kan hukumomin da aka kafa, ya ce tilas ne a sake kama fursunonin da ke tserewa daga gidan a dawo da su gidan.

“Wadannan hare-haren da ake kai wa cibiyoyin gwamnati da ‘yan kasa da ba su ji ba ba su gani ba abin tunatarwa ne cewa har yanzu muna da abubuwa da yawa da za mu yi don murkushe wadannan muggan makamai.”

nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp