fidelitybank

A bar ‘yan Najeriya su zabi shugaban da su ke so – Sanata Shehu Sani

Date:

Tsohon dan majalisar dokoki ta kasa, Shehu Sani, ya dage cewa a bar ‘yan Najeriya su zabi shugabansu.

Bayanin hakan na kunshe ne a wani sako da ya fitar ta shafin sa na Twitter da aka tabbatar a ranar Alhamis.

Jawabin nasa ya biyo bayan jawabin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa ‘yan Najeriya kan manufar sake fasalin Naira.

Karanta Wannan: A cigaba da karbar tsohuwar Dari Biyu amma kar a karbi sauran – Buhari

Buhari ya bayar da umarnin a dawo da darajar Naira 200 a kasuwanni.

Shugaban ya kuma ce manufar sake fasalin Naira zai taimaka wajen dakile sayen kuri’u a zabe mai zuwa.

Sani, ya yarda da Buhari, ya ce kada a siya ko sayar da mulkin siyasa.

Ya wallafa a shafinsa na twitter cewa, “Ya kamata shugaban Najeriyar na gaba ya fito ta hanyar kada kuri’a ba tsarin takara ba. Bai kamata a siya ko sayar da ikon siyasa ba.

“Raba kudi ga masu zabe don kada kuri’a ba dimokuradiyya ba ne; wannan ne lokacin da za a kawo karshensa.”

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp