fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Ɗan marigayi Abacha ya rasu

Date:

Abdullahi Sani Abacha, daya daga cikin ‘ya’yan marigayi shugaban mulkin sojan Najeriya, Sani Abacha ya rasu.

Majiyar ‘yan uwa ta tabbatar da rasuwar Abdullahi ga POLITICS NIGERIA a ranar Asabar, inda suka ce,  an wayi gari a gidan danginsa na Nelson Mandela Street Abuja , ya rasu bayan ya kwanta bacci.

“Ya kasance cikin farin ciki da jin dadi a daren jiya amma an same gawarsa a safiyar yau. Ya rasu cikin kwanciyar hankali a cikin barcinsa,” wata majiya ta ce.

Dan uwansa, Mahmud Abacha, dan na hudu ga marigayi Abacha, shi ma ya tabbatar da wannan labari mai ban tausayi a wani sako da ya wallafa.

“Na rasa dan uwana Abdullahi. Allah ya jikansa da rahama a Jannatil Firdaus,” inji shi.

Jaridar ta tattaro cewa za a gudanar da sallar jana’izar da misalin karfe 4 na yamma a babban masallacin kasa dake Abuja a yammacin yau (Asabar).

An haife shi a shekarar 1987, marigayin yana daya daga cikin ‘ya’ya 10 da marigayi shugaban soji ya bari.

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp