fidelitybank

Date:

Jami’an tsaro sun sami nasarar tsawo matsalar da ‘yan ta’adda suka tsare jirgin kasan da ya taso daga Abuja da ke kan hanyar Kaduna.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kwamishinan tsaro na cikin gida da harkokin cikin gida Samuel Aruwan ya fitar a daren ranar Litinin.

Ya ce, gwamnatin jihar Kaduna ta samu rahotanni da dama na harin da aka kai kan hanyar jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna a kewayen babban yankin Kateri-Rijana.

ā€œAn tuntubi hukumomin da abin ya shafa cikin gaggawa, kuma an yi gaggawar tura jami’ai masu karfi zuwa yankin domin kare fasinjojin da ke cikin jirgin.

ā€œAna ci gaba da kokarin isar da fasinjojin daga wurin da kuma sauran wadanda suka samu raunuka an garzaya da su asibiti domin samun kulawar gaggawa.

ā€œGwamnatin jihar Kaduna za ta hada gwiwa da hukumar kula da sufurin jiragen kasa ta Najeriya (NRC) don tantance jerin sunayen fasinjojin da ke dauke da su domin bin diddigin sahihancin.

nnnhausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp