fidelitybank

Date:

 

 

Rundunar Ƴan Sandan Farin Kaya, DSS, ta gaiyace ɗaya daga cikin waɗanda su ka shirya zanga-zangar #NoMoreBloodShed, Zainab Nasir Ahmed a Jihar Kano.

An shirya zanga-zangar ne domin jawo hankalin gwamnatin tarayya a kan kashe-kashen da ke ta’azzara a Arewacin Nijeriya sakamakon kisan gillar da a ka yiwa matafiya su 42 a Sokoto.

Zainab ta tabbatarwa jaridar DAILY NIGERIAN cewa ta na kan hanyarta ta zuwa ofishin rundunar domin amsa kiran da a ka yi mata.

“Ni dai kawai sun kira ni sun ce a na son gani na a ofishin DSS sakamakon zanga-zangar lumana da mu ka yi yau.A yanzu haka ina kan hanya ta ta zuwa ofishin a matsayi na na mai bin doka,” Zainab ta shaidawa DAILY NIGERIAN.

A yau ne dai matasa su ka hau kan titunan wasu jihohin arewa domin zanga-zangar lumana a kan kashe-kashen da ke faruwa a Arewa.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp