fidelitybank

2023: Zan tsaya takarar shugaban kasa karkashin PDP – Tambuwal

Date:

Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaɓen 2023 ƙarƙashin jam’iyyar PDP.

Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai ta kasa, Tambuwal ya bayyana hakan ne a Sokoto babban birnin jihar a ranar Litinin bayan kammala tuntuɓa da neman shawara.

Ya ce, bayan sauararar shugabannin jam’iyyar mata da matasa, game da kiran da suke yi na ya kamata ya tsaya takara a ƙarƙashin jam’iyyar PDP.

Aminu Waziri Tambuwal shi ne gwamna na biyu da ya bayyana sha’awarsa ta tsayawa takarar a PDP, bayan Gwamnan Bauchi Bala Mohammed.

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Fernandes na duba yiwuwar barin Man Utd zuwa Al-Hilal

Bruno Fernandes na duba yiwuwar ficewa daga Manchester United...

Gwamnatin Tinubu ta jefa al’umma fiye da miliyan 150 cikin tsananin talauci – NLC

A daidai lokacin da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed...

Sojoji sun ce sun hallaka ƴan Ta’adda 60 a jihar Borno

Dakarun sojijin Operation Haɗin-Kai sun ce sun kashe ƴan...

Zan cigaba da jajircewa a kan rantsuwar da na yi ta kujera ta – Fubara

Gwamnan jihar Ribas da aka dakatar, Sim Fubara, ya...

Ambaliya ya kashe Mutane a jihar Neja

Wasu rahotanni sun bayyana cewa, mutane da dama sun...

Kotu ta tabbatar da nasarar Gwamnan Edo

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta amince da...

An kashe aƙalla mutum 10,217 a mulkin Tinubu – Amnesty

Wani bincike da ƙungiyar Amnesty International ta fitar kwanan...

Gwamnati ba ta tausayin Talaka – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaben...

Elon Musk ya ajiye aikin da Trump ya naɗa shi

Hamshaƙin attajirin nan Elon Musk ya sanarda aniyarsa ta...

‘Yar Najeriya ta haihuwa a aikin Hajjin bana

Wata mata da ta je aikin hajji daga jihar...

Rashin nadi da jinkiri ne ya kawo rashin nasarar mu a kakar 2024/2025 – Kano Pillars

Kungiyar Kano Pillars ta yi imanin cewa jinkirin shirye-shiryen...
X whatsapp