fidelitybank

2023: Abiodun ya bayyana tazarce a wa’adin sa na biyu ya zabi mataimakiyarsa

Date:

Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, a ranar Alhamis, a hukumance ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takara a shekarar 2023 a karkashin jam’iyyar APC, inda ya ce har yanzu bai fidda rai ba, kuma ya jajirce wajen ganin ya cimma burin sa.

Abiodun ya bayyana hakan ne a zauren majalisar zartarwa na ofishinsa da ke Oke-Mosan Abeokuta, lokacin da ya karbi fom din tsayawa takara da ‘yan uwansa da mata suka saya masa a karkashin inuwar DA Mandate 2023.

Haka nan kuma nan take ya sanar da sake nadin mataimakiyarsa, Engr. (Mrs.) Noimot Salako-Oyedele a matsayin abokiyar takararsa.

Abiodun ya tuna yadda tafiyar ta faro ne shekaru hudu da suka gabata, inda ya yi kira ga ‘yan jihar da su hada kai da shi a wannan tafiya ta sadaukar da kai, domin gina kasa mai tsaro da wadata da tattalin arziki mai inganci da kuma goyon bayan ayyuka masu inganci da daidaito da adalci, ya ce. Abin farin ciki ne yadda mutane suka yi imani da shi kuma suka ba da goyon baya.

the nation news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp