fidelitybank

Ɗaukar matakin gaggawa ya sanya dawo da wutar lantarki a Najeriya – Minista

Date:

Gwamnatin tarayya ta ce, daukar matakan gaggawa ne suka haifar da farfadowa daga katsewar wutar lantarki a makon da ya gabata.

Ministan wutar lantarki, Engr Abubakar Aliyu ne ya bayyana haka, a lokacin da yake bayar da karin haske kan yanayin wutar lantarki a kasar nan.

A satin da ya gabata ne dai hukumar ta National grid ta ruguje har sau biyu, lamarin da ya tilastawa shugaban kasa Muhammadu Buhari mika uzuri ga ‘yan Najeriya, inda ya tabbatar da cewa an samu sauki a hanya.

‘Ministan wutar lantarki ya kira wasu masu ruwa da tsaki a harkar wutar lantarki domin kiran taron gaggawa.

A wata sanarwa da ya sanyawa hannu da kan sa ranar Asabar, Aliyu ya ce, an shawo kan lamarin.

Ya ce, an umurci Kamfanin Kasuwancin Wutar Lantarki na Najeriya Plc da ya shiga tattaunawa cikin gaggawa tare da NAOC kan yarjejeniyar sayar da makamashi na wucin gadi da nufin kawo sabuwar tashar wutar lantarki ta Okpai Il a kan grid ta yadda za ta ba da gudummawar karin ƙarfin wuta na 4OOMW na samar da wutar lantarki.

bbc news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp