fidelitybank

Ɗan wasan Liverpool ba zai buga wasan Ajax ba

Date:

Dan wasan bayan Liverpool, Andy Robertson, ba zai samu damar buga wasan gasar cin kofin zakarun Turai da za su yi da Ajax ranar Talata ba, bayan ya samu rauni a gwiwarsa.

Ana sa ran cikakken dan wasan zai taka leda har zuwa Oktoba bayan hutun kasa da kasa.

Haka kuma Jurgen Klopp ba zai samu ‘yan wasan tsakiya Curtis Jones da Naby Keita da kuma Alex Oxlade-Chamberlain ba,

Liverpool ta sha kashi a hannun Napoli da ci 4-1 a wasansu na farko a rukunin A, yayin da Ajax ta doke Rangers da ci 4-0 a daya wasan.

Kungiyar ta Holland ta lashe dukkanin wasanni bakwai da ta buga a gasar bana, inda ta samu maki 25-3.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp