fidelitybank

Ɗan wasan ƙasar Ghana Dwamena ya mutu a filin ƙwallon ƙafa minti na 23

Date:

Raphael Dwamena, wanda ke taka leda a KF Egnatia ya fadi ya mutu.

Jaridar UK Mirror ta rawaito cewa matashin mai shekaru 28 ya rasu ne bayan ya yi fama da mummunar bugun zuciya.

A ranar Asabar ne tsohon dan wasan na Ghana ya fafata da Partizani Tirana, a lokacin da ya fadi a minti na 23 na wasan.

An yi watsi da wasan yayin da ma’aikatan lafiya suka yi kokarin farfado da Dwamena.

Daga karshe dai an garzaya da shi asibiti mafi kusa a garin Kavaja, amma an tabbatar da mutuwarsa jim kadan bayan isar shi bayan ya sake samun bugun zuciya.

Dwamena ya fara sanin wata matsala a zuciyarsa lokacin da aka gano a shekarar 2017.

Yana da na’urar bugun zuciya na (ICD) wanda aka saka a cikin Oktoba 2021, bayan ya fado yayin wasan Kofin Austriya.

the nation news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp