fidelitybank

Ɗan shekara 14 a Kano ya nutse a wani kududdufi

Date:

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani yaro dan shekara 14 mai suna, Musa Sani, bayan nutsewa a cikin wani kududdifi da aka fi sani da “Rafin Mukugara” a kauyen Kumbagawa da ke karamar hukumar Karaye.

A wata sanarwa da kakakin hukumar kashe gobara ta jihar Kano, Saminu Abdullahi ya fitar, ya ce lamarin ya faru ne a ranar Juma’a da safe.

“Mun samu kiran gaggawa daga ofishin kashe gobara na Karaye da misalin karfe 08:00 na safe daga wani Abdulbaki Abubakar, kuma mun aikawa da tawagarmu zuwa wurin da abin ya faru da misalin karfe 8:05 na safe,” inji shi.

Ya kara da cewa, an ceto wanda abin ya shafa a sume, kuma daga baya aka tabbatar da mutuwarsa.

Abdullahi ya ce, daga baya an mika gawarsa ga hakimin Karaye, Suraja Magaji.

thisday newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...
X whatsapp