fidelitybank

Ɗan MKO Abiola ya koma PDP ya sha alwashin fatatttakar APC a 2023

Date:

Kola Abiola, dan marigayi wanda aka fi sani da wanda ya lashe zaben shugaban kasa a shekarar 1993, Moshood Abiola, wanda aka fi sani da MKO Abiola, ya koma jam’iyyar PRP.

A ranar Alhamis din da ta gabata ne Kola ya koma jam’iyyar PRP a daidai lokacin da ta ke bayyana jadawalinta da ka’idojinta na zaben 2023.

Ya kuma sha alwashin zaburar da matasa, domin fatattakar jam’iyyar APC mai mulki a zabe mai zuwa.

A cewar Kola, zabin PRP, maimakon jam’iyyar APC PDP, an yi shi ne a kan daidaiton jam’iyyar da akidar ta.

Sai dai ya ce, har yanzu bai yanke shawara kan wani mukami ba, saboda yana bukatar tuntubar mutane.

Ya ce, “Na duba tarihin jam’iyyun siyasa a Najeriya na yi imani da cewa jam’iyyar ce ta ‘yan Najeriya. Na yi imani da samun dama, kuma na yi imani wannan jam’iyyar tana wakiltar dukkan manufofin da na yi imani da su.

legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp