fidelitybank

Ɗan China ya mutu bayan ya sha Barasa ƙwalba 7 a shafin sada zumunta

Date:

Wani ma’abocin dandalin sada zumunta na Douyin makwafin shafin TikTok a China, ya mutu bayan ya ɗauki kansa a bidiyo yana shan barasa kai-tsaye.

Mutumin mai suna Brother Three Thousand ya sha kwalba bakwai ta baiju kai-tsaye a bidiyon ranar Talata da ta wuce.

An tsinci gawarsa bayan awa 12 da yaɗa bidiyon nasa, a cewar wata kafar labarai a China.

Mutuwar tasa ta janyo ƙarin kiraye-kirayen tsaurara dokokin yaɗa bidiyo kai-tsaye a China, wurin da irin wannan ɗabi’ar ke ƙara yawaita.

Mutumin mai shekara 34 ya ƙware wajen shan giyar China mai suna baiju kai-tsaye a bidiyo. Baiju na ɗuke da kashi 60 cikin 100 na sinadarin alcohol.

A ranar 16 ga watan Mayu, ya shiga gasar shaye-shaye har huɗu, inda ma’abota shafukan sada zumunta ke fafatawa da junansu don samun kyautuka mafiya yawa daga wajen magoya bayansu a ƙanƙanin lokaci.

Bayan ya yi rashin nasara ne a gasar sai ya sha kwalaben baiju a matsayin horo. ‘Yan kallo sun ce ya sha kwalabe aƙalla bakwai a daren.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp