fidelitybank

Ƴsn fashi sun ɓadda kama sun tare da yin ɓarna a Abuja

Date:

Wasu gungun ‘yan fashi da makami da rahotanni sukavbayyana cewa, sanye da kakin ‘yan banga sun kai sumame gidaje a unguwar Afiyawai da ke Deidei, a unguwar Abuja.

Lamarin wanda ya faru da misalin karfe 1 na safiyar ranar Litinin, ya baiwa mutane da dama mamaki, yayin da wasu mazauna garin da suka fito domin ba da agaji, cikin rashin sani sun yi cudanya da ‘yan yaudara.

Wani mazaunin garin, Umar Aminu, ya ce barayin sun raunata mutane uku ciki har da wani kafinta, inda suka garzaya da su domin neman barayin.

An shaidawa City & Crime cewa da isarsu, ‘yan bindigar sun shiga gidan wani ɗan canjin kudin kasashen waje mai suna, Sa’adu Abdullahi, suka daure hannayensa tare da nuna bindiga a kan karamin dansa.

Da yake zantawa da Daily Trust, a jiya, Abdullahi ya ce, sun yi barazanar harbe yaron kafin su yi masa fashin kudi tare da kwace dukkan wayoyin da ke gidan.

“Daga baya na yi nasarar kwance kaina na gudu ta gidan makwabcina,” inji shi, ya kara da cewa ‘yan fashin sun tafi da motarsa, amma sai suka yar da ita a cikin unguwar, ‘yan banga daga unguwar suka yi musayar wuta da su. .

daily post today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp