fidelitybank

Ƴan Togo ne za su busa wasan Super Falcons da Habasha

Date:

Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta nada alkalan wasan Togo a wasan neman gurbin shiga gasar Olympics ta 2024 tsakanin Super Falcons ta Najeriya da Habasha.

Za a gudanar da gasar zagaye na biyu na share fage na gasar kwallon kafa ta mata ta Paris 2024 a filin wasa na Moshood Abiola, Abuja.

Kindedji Edoh za ta kasance a cibiyar kuma ‘yan uwanta, Agbedanu Abra Sitofe, Awutey Kossiwa Kayigan, da Amedome Vincentia Enyonam za su taimaka.

Oulare Daloba daga Guinea ne zai yi aikin tantance alkalan wasa, yayin da Ziga Christine Enyonam ‘yar Ghana za ta zama kwamishinan wasa a Abuja.

Super Falcons ta kasa samun tikitin shiga gasar Olympics karo uku da suka gabata.

‘Yan Afirka ta Yamma suna da kwarin gwiwa bayan sun tsallake zuwa zagaye na 16 a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2023.

daily post nigeria today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp