fidelitybank

Ƴan takarar PDP sun yi zama ba tare da Atiku ba

Date:

A yayin da babban zaben shekarar 2023 ke kara karatowa, gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, tare da wasu masu neman takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, sun yi wata ganawar sirri a birnin Fatakwal a ranar Laraba.

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai fatan zama shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, bai halarci taron ba.

Mai taimaka wa gwamnan jihar ta Rivers kan harkokin yada labarai ya ce, wadanda suka halarci ganawar sirrin sun hada da gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Mohammed da gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal.

Sauran wadanda suka halarci taron sun hada da tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, da tsohon manajan daraktan bankin kasa da kasa na FSB, Dr Mohammed Hayatu-Deen.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp