fidelitybank

Ƴan sanda sun fatattaki ƴan ta’adda a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Date:

Dakarun rundunar ƴan sanda sun daƙile harin wasu da ake zargin ƴan ta’adda ne a wani kauye dake kan babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja.

Wannan na ƙunshe ne a wata sanarwa da kakakin hukumar yan sandan Kaduna, DSP Muhammad Jalige, ya fitar, kamar yadda talabijin ta rawaito.

A cewar kakakin yan sandan, jami’ai sun kai ɗauki ne kan rahoto fasaha da suka samu, inda suka ga ‘yan bindigan adadi mai yawa a kusa da ƙauyen Kurmin Kare dake kan hanyar Abuja-Kaduna a karamar hukumar Chikun.

Ya ce, ƴan ta’addan sun taho da nufin aiwatar da wani mummunan nufin su zuwa wani wuri da ba’a sani ba, amma yan sanda suka fatattake su da karfin tsiya.

bbc news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp