fidelitybank

Ƴan Rasha ne ke zaɓar shugabansu ba Amurka ba – Putin

Date:

Shugaban Amurka Joe Biden da yake magana game da takwaransa na Rasha Vladimir Putin yayin wani jawabi a Warsaw babban birnin Poland a ranar Asabar, ya ce, Putin ba zai ci gaba da zama a kan mulki ba.

Nan take Fadar White House ta fayyace cewa, Biden ba yana kiran sauyin gwamnati ba ne, a maimakon haka yana magana game da hana Putin yin amfani da ƙarfi kan makwabta.

Da yake magana game da Rasha, Biden ya ce “ba maƙiyanmu ba ne, tare da kammala jawabin da cewa “wannan mutumin ba zai ci gaba da mulki ba.”

Bayan jawabin Biden, gwamntin Rasha ta fitar d sanarwa tana mayar da martani, inda ta ce, abin da Biden ya faɗa ba zai tantance ko Putin zai tabbata kan mulki ba. Biden bai isa ya bayyana haka ba. Ƴan Rasha ke zaɓen shugaban Rasha.

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp