fidelitybank

Ƴan Najeriya 161 sun dawo gida daga Libya

Date:

Kamfanin dillancin labarai na AFP, ya bayar da rahoton cewa, an mayar da wasu ‘yan Najeriya 161 daga kasar Libya zuwa gida, a wani shirin sa-kai da Majalisar Dinkin Duniya ke tallafawa.

Sun isa ne a wani jirgi daga Tripoli zuwa babban filin jirgin saman Legas ranar Litinin.

Daga cikin wadanda aka mayar da su ɗin akwai mata 75 da ƙananan yara shida wadanda aka tsare a wuraren tsare mutane a ƙasar Libya.

Ministan cikin gidan ƙasar ya bayyana cewa, an dakatar da mutum 102 daga cikin waɗanda aka mayar da su gida a kan iyakar Libya da Tunisia.

Libya dai ta kasance wata babbar hanya da bakin haure ‘yan Afirka ke bi a ƙoƙarinsu na tsallakawa Turai ta tekun Bahar Aswad ba bisa ƙa’ida ba.

Wani jami’i a ofishin jakadancin Najeriya a Libya, ya tabbatar wa kamfanin dilancin labaran AFP cewa baƙin hauren sun zaɓi koma wa gida ne da son ransu, ba tare da an tilasta musu ba.

Ya kuma bayyana cewa waɗanda suka koma ɗin sun gamsu su koma Najeriya, domin “babu wani wurin zama kamar gida

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp