fidelitybank

Ƴan kasar Amurka na siyan jarkar man fetur 3,000 ƙwatanƙwacin Ƙudin Najeriya

Date:

Masu motoci a Amurka na shan baƙar wuya a faɗin Amurka, inda suke biyan aƙalla dala biyar kimanin naira dubu uku domin sayan galan ɗaya na fetur.

Wannan ne karon farko da irin wannan lamari ke faruwa a Amurka. A wasu jihohi na ƙasar kamar irin su California, farashin ya ɗara haka.

Shugaba Biden na Amurka ya yi ƙoƙarin bayar da umarnin amfani da man fetur ɗin Amurka da aka tanada domin ko ta kwana don rage farashin man.

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da Amurka ke ƙoƙarin shawo kan matsalar tashin farashin kayayyaki a ƙasar wanda rabon da a samu irin haka kusan shekara 40. In ji BBC.

Ƙarin farashin fetur ya samo asali ne sakamakon rage adadin man da ake tacewa, sakamakon korona da kuma takunkumin da aka saka wa Rasha, wadda tana daga cikin manyan ƙasashen da suka fi samar da man fetur a duniya.

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram Takwas a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun kashe aƙalla...

Sauya sunan Kwaleji a Oyo ya fusata Dalibai

Ɗaliban kwalejin fasaha ta Ibadan sun gudanar da zanga-zanga...

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan Dantata

Tawagar gwamnatin Kano da Jigawa sun kai ziyarar ta'aziyya...

Trump ba shi da hankali ko tunani a kan harajin sa – Elon Musk

Tsohon mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan...

Dangote ya rage man fetur lita 840

Matatar man Dangote ta rage farashin litar man fetur...

Wa’adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

A ranar Litinin ne wa'adin da wata kotu ta...

Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla Ɗanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya...

PDP ta gudanar da taron ta na kasa

Shugabani da gwamnonin da sauran masu ruwa da tsaki...

An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata zuwa Talata

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...
X whatsapp