fidelitybank

Ƴan Jaridu ku kaucewa labaran da zasu haifar da rashin zaman lafiya – Minista

Date:

Karamin Ministan Harkokin Waje, Ambasada Zubairu Dada, ya bukaci ‘yan jarida a kasar da su tabbatar da rage karuwar labaran karya a Najeriya.

Ministan ya yi wannan kiran ne a lokacin da yake jawabi a makon manema labarai na shekarar 2022 da kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya, NUJ ta shirya a jihar Neja.

Dada ya yi nuni da cewa, akwai bukatar ‘yan jarida su yi aiki tukuru na magance yada labaran karya domin akwai masu cimma muradun kansu.

Ya kuma kara da cewa, akwai bukatar hadin kan ‘yan kasar idan har ana son al’ummar kasar su yi nasara.

A nasa jawabin gwamnan jihar Neja Alh Abubakar Sani Bello wanda sakataren gwamnatin jihar Neja Ahmed Ibrahim Matane ya wakilta ya bayyana cewa, labaran karya ne suka sa al’ummomi da dama suka koma matsuguni.

“Hakan ya haifar da asarar rayuka da dukiyoyi kuma dole ne a magance wannan lamarin sosai kuma gwamnatin jihar Neja tare da hadin gwiwar gwamnatin tarayya, suna yin duk mai yiwuwa don tabbatar da tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi cikin kankanin lokaci,” in ji shi. .

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp