fidelitybank

Ƴan bindiga sun sake kai hari Kaduna

Date:

Wasu ‘yan bindiga sun sake kai hari garin Kagoro da ke garin Mallagum-Kagoro a karamar hukumar Kaura a jihar Kaduna.

Jaridar DAILY POST ta rawaito cewa an sake kai wa al’ummar Kudancin Kaduna hari a daren Juma’a, kwana guda bayan da aka yi jana’izar wadanda aka kashe a baya.

An kai harin ne tsakanin sa’o’i 9 na dare zuwa karfe 10 na dare inda ‘yan bindigar suka fara harbe-harbe kai-tsaye.

Wata majiya da ta zanta da DAILY POST, ta bayyana cewa ‘yan bindigar sun zo da adadi mai yawa, dauke da muggan makamai.

Ya kara da cewa, “Yayin da ‘yan bindigar ke ta harbe-harbe a kaikaice, kuma jama’a na gudun hijira, matakin da sojoji suka yi a kan lokaci ya ceci lamarin, kuma ba a samu asarar rai ba.”
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Muhammed Jalige bai samu jin ta bakinsa ba.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...

An gargadi Borno da Yobe da Jigawa su zama cikin shirin ambaliya

Akwai yiwuwar samun ambaliya a jihohin Borno, Jigawa da...
X whatsapp