fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Ƴan bindiga sun kashe wakilan PDP 3

Date:

Wasu ‘yan bindiga sun kashe wakilai uku da ke komawa garin Mariga da ke karamar hukumar Mariga a jihar Neja, bayan da aka soke zaben fidda gwani na jam’iyyar a Minna.

Don haka, an kusan kawo cikas a karo na biyu zaben wakilan babbar jam’iyyar adawa ta PDP.

Tsohon kwamishinan kananan hukumomi da masarautu na jihar Neja, Alhaji Isah Ladan Kantigi ya zama dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamna na shekara mai zuwa.

Kantigi ya samu kuri’u 667, Sani Kutigi ya zo na biyu da kuri’u 114, Alhaji Isa Jankara ya zo na uku da kuri’u 21 yayin da tsohon ministan wasanni Ahmed Gimba ya samu kuri’u 3 kacal ya bar abokin hamayyarsa Sidi Abdul da kuri’u. Kuri’u uku sun lalace.

A halin da ake ciki, shugaban kwamitin zaben kuma mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Cif Lawrence Ewhrudjakpo, wanda ya bayyana yadda wasu ‘yan bindiga suka kashe wakilai hudu a hanyarsu ta komawa gida, ya bayyana lamarin a matsayin mai matukar ban tausayi. In ji Independent.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Dangote ya rage farashin litar mai zuwa ₦820

Kamfanin matatar man Dangote ya rage farashin litar mai...

Dubai ta sake tsaurara matakan bai wa ‘yan Najeriya biza

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, UAE ta sake sanya wasu dokoki...

‘Yan Bindigar Katsina ‘yan asalin jihar mu ne – Gwamna

Gwamnan Katsina Umaru Dikko Radda ya ce galibin 'yan...

Zan yi wa ADC aiki ina cikin jam’iyyar PDP – Sule Lamido

Jigo a babbar jam’iyyar hamayya ta PDP a Najeriya...

Buhari da Tinubu kan su a hade ya ke – Garba Shehu

Mai magana da yawun tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari...

Ganduje ya kama aiki a hukumar kula da filayen jirgin sama

Tsohon shugaban jam'iyyar APC mai mulki, Abdullahi Ganduje, ya...

JAMB ta amince da maki 150 mafi ƙanƙanta don samun gurbin karatu a jami’o’i

Hukumar shirya jarrabawar shiga Jami'o'i ta Najeriya (JAMB) ta...

ASUU ta dakatar da yajin aikin da ta fara

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya, ASUU da dakatar yajin...

Masu haɗakar ADC na ɓaɓatu ne saboda rashin gwamnati – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umar Radda ya yi...

Ba ruwan Biri da gada a makamin Nukiliya – Shettima

Mataimakin shugaba Najeriya Kashim Shettima ya ce ƙasar za...

An kashe Mutane 70 a jihar Filato

Rahotonni daga jihar Filato na cewa ƴanbindiga sun kai...

Ambaliya ta kashe mutane 100 a Amurka

Hukumomi a jihar Tesxas da ke Amurka sun bayyana...
X whatsapp