fidelitybank

Ƴan bindiga sun kashe Soja da mutane biyu a Filato

Date:

Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne suka kai hari a kauyen Rikwe-Chongu da ke gundumar Kwall a karamar hukumar Bassa a jihar Filato da yammacin ranar Alhamis din da ta gabata an kashe wani jami’in soji da wasu mutane biyu.

Kakakin rundunar ‘yan sanda na musamman, Operation Safe Haven (OPSH), Manjo Ishaku Takwa, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce lamarin ya faru ne a daren ranar Alhamis.

A cewar kakakin rundunar, tun daga lokacin ne aka tura sojoji zuwa cikin al’umma, saboda an dawo da zaman lafiya.

Ku tuna cewa jihar Filato ta sha fama da hare-hare daga ‘yan bindiga.

A farkon watan nan, an kashe akalla mutane 100, an kona gidaje, wasu da dama kuma ‘yan bindiga sun yi awon gaba da su a kauyuka goma da ke karamar hukumar Kanam ta jihar.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp