fidelitybank

Ƴan bindiga sun kashe ƴan sanda huɗu a Ebonyi

Date:

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe jami’an ‘yan sanda uku tare da raunata daya a Oshiri Divisional Command, dake karamar hukumar Onicha a jihar Ebonyi, a ranar Laraba.

Rahotanni na cewa wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kashe wani sifeto dan sanda daya wanda har yanzu ba a bayyana sunansa ba tare da raunata wasu biyu a daren Litinin a zagayen bankin Union da ke Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi.

Ya zuwa yanzu wasu ‘yan bindiga sun kashe jami’an ‘yan sanda hudu a jihar cikin kwanaki biyu, kuma jimillar jami’an uku sun samu munanan raunuka a hare-haren.

Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Faleye Olayele, ya tabbatar da faruwar harin a cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Ebonyi, Onome Onovwakpoyeya ya sanyawa hannu kuma ya bayyanawa manema labarai a Abakaliki.

sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp