fidelitybank

Ƙungiyar masu amfani da wayar tarho ta yi barazanar shigar da ƙara kan ƙarin farashin kuɗin kiran waya

Date:

Wata ƙungiya da ke wakiltar masu amfani da wayar tarho a Najeriya ta yi barazanar maka gwamnatin ƙasar a kotu bayan da hukumar sadarwa ta Najeriya (NCC) ta amince da ƙarin kuɗin kiran waya da kashi 50 cikin 100 daga ewatan Fabrairun wannan shekarar.

Shafin yaɗa labarai na Daily Post ta rawaito cewa shugaban ƙungiyar Adeolu Ogunbanjo ya ce ƙarin kuɗin ya yi yawa, saboda ƴan Najeriya na kokawa da tsadar man fetur da kuma farashin kayan masarufi. “Yayin da na fahimci kalubalen da ake fuskanta a fannin sadarwa, mun amince da ƙarin kuɗin da bai wuce kashi 5% zuwa 10% ba, idan hakan bai wadatar ba, ya kamata kamfanonin sadarwa su nufi kawsuwar musayar hannun jari damin tara kuɗaɗe” In ji Ogunbanjo.

“Ƙarin Kashi 50% ya yi yawa, muna cewa ba mu yarda ba, ba abin yarda ba ne, duk abin da ya wuce kashi 10%, za mu kai ƙara kotu.

Amincewa da ƙarin kuɗin kiran wayar dai na zuwa ne shekaru 12 bayan da hukumar NCC ta amince da farashin a shekarar 2013.

www.legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp