fidelitybank

Ƙungiya ta siyawa Atiku fom ɗin tsayawa takara

Date:

Kungiyar ‘yan kasuwan Arewa maso Gabas, ta siyawa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar fom din tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 domin ya tsaya takara a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).

Tun a watan Disambar 2021 ƙungiyar ta yi alkawarin sayan fom ga tsohon mataimakin shugaban kasa a matsayin nuna goyon bayansu ga takararsa ta shugaban kasa.

Shugaban kungiyar ‘yan kasuwa ta Arewa maso Gabas, Abubakar Dalhatu Funakaye, wanda ya gabatar da fom din a madadin kungiyar, ya baiwa tsohon mataimakin shugaban kasar tabbacin marawa baya a yunkurinsa na shugabancin Najeriya.

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2019, wanda ya yaba wa taron, ya bukaci su da sauran ‘yan Najeriya da su hada kai, wajen magance dimbin kalubalen da Najeriya ke fuskanta.

naija hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp