fidelitybank

Ƙanzon kurege ne labarin tura masu yi wa ƙasa hidima zuwa Nijar – NYSC

Date:

Hukumar yi wa ƙasa hidima a Najeriya, National Youth Service Corps (NYSC), ta ce babu wani shiri da take yi na tura matasan masu hidimar ƙasa zuwa Jamhuriyar Nijar don yaƙar sojojin da suka yi juyin mulki.

Kakakin NYSC, Mista Eddy Megwa, ya ce sun musanta batun ne sakamakon wani bidiyo da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta, kamar yadda kamfanin labarai na Najeriya NAN ya ruwaito.

“Babu ƙanshin gaskiya a labarin da wani mai shirya barkwanci ya ƙirƙira,” in ji shi. “Ya kamata masu yi wa ƙasa hidima da iyaye su yi watsi da batun, wanda aka shirya shi da zimmar tayar da zaune tsaye.”

Ya ƙara da cewa jami’an tsaro za su kama wanda ya ƙirƙiri bidiyon.

A ranar Juma’a ne Shugaba, Bola Tinubu, ya nemi goyon bayan majalisar ƙasar don tura sojoji ƙarƙashin ƙungiyar Ecowas zuwa Nijar don su tilasta wa sojojin da suka kifar da gwamnatin Mohamed Bazoum komawa kan tsarin mulki.

Sai dai majalisar ba ta goyi bayan ƙudirin ba, tana mai ba da shawarar a ci gaba da yunƙurin tattaunawa ta hanyar difilomasiyya

www.legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp