fidelitybank

Ƴansanda sun ƙi karɓar cin hanci a hannun Lakurawa

Date:

Jami’an ƴansandan jihar Kebbi, sun ƙi karɓar cin hancin naira miliyan ɗaya daga wasu waɗanda ake zargi suna da alaƙa da ƴan Lakurawa.

A wata sanarwa da kakakin rundunar ƴansandan jihar Kebbi, Nafiu Abubakar, ya fitar, ya ce mutum uku: Umaru Garba daga ƙauyen Ɗangandu da Abubakar Mamman daga Maimaichi da Usman Muhammadu daga ƙauyen Bakaramba ne aka kama da laifin.

Kakakin ya ce sun ba babban jami’in binciken wani ta’addanci da ake zargin ƴan Lakurawa da aikatawa a arewacin jihar Kebbi, inda suka kai kuɗin domin a rufe binciken.

Ya ce ana cigaba da gudanar da binciken, sannan da zarar an kammala za a tura su kotu.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp