fidelitybank

Ƴan Sanda sun rufe majalisar Dokokin Filato

Date:

Rundunar ƴan sandan jihar Filato,, ta rufe zauren majalisar dokokin jihar, kan rikicin shugabanci da ake ci gaba da yi.

Jami’an kwantar da tarzoma sun isa harabar majalisar ne da misalin karfe 5 na safiya, inda suka toshe hanyar shiga majalisar.

Duk da cewa babu wata sanarwa a hukumance daga rundunar kawo yanzu, amma rahotanni na bayyana cewa, hakan ba ya rasa nasaba da rikici tsakanin mambobin majalisar kan wanda zai shugabanci ta.

Kawunan ƴan majalisar ya rabu gida biyu, inda wasu ke ɓangaren kakakin majalisar na yanzu Rt. Hon Yakubu Sanda yayin da wasu kuma ke goyon bayan kakakin majalisar da aka mayar kan kujerar Rt. Hon Ayuba Abok wanda aka tuɓe a watan Oktoban 2021.

Wata kotu ce ta sake mayar da Abon kan kujerarsa ta shugaban majalisar a ranar Litinin, inda washegari ya bayyana a majalisar a matsayin shugaba.

vanguardnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kama wanda ya kashe tsohuwar Matarsa a Jigawa

Ƴansandan Jihar Jigawa sun ce, sun kama wani mutum...

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani kan Kwankwaso

Fadar shugaban kasa, ta mayar wa tsohon gwamnan Kano...

Barau FC ta naɗa Ladan Bosso sabon kocinta

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barau FC ta sanar da...

Am fara dawo da ‘yan Najeriya daga Afrika ta Tsakiya

Hukumomi a Najeriya sun ce, sun fara ƙoƙarin mayar...

G-Fresh da Hamisu Breaker sun samu gurbi kurkuku bayan sun watsa Naira

Babbar kotun tarayya da ke jihar Kano ɗaure shahararrun...

Rikicinta da Cambodia na iya rikidewa ya koma yaƙi – Thailand

Thailand ta gargaɗi cewa rikicinta da Cambodia na iya...

Isra’ila da Amurka sun soki Faransa na amincewa da kafuwar ƙasar Falasɗinawa

Isra'ila da Amurka sun yi Allah-wadai da matakin da...

Najeriya za ta kwashe ma’aikatan ta a Congo – Tugar

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa, ta na shirin kwashe...

Ministan harkokin jin ƙai ya zama sabon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa

Ministan harkokin jin kai, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya zama...

Amurka za ta lalata magungunan takarar haihuwa na dala miliyan 10 da za a kawo Afrika

Gwamnatin Amurka na shirin lalata magungunan tazarar haihuwa da...

Hukumar NAFDAC ta kama abubuwan fashewa a Kano

A cewar hukumar, an gano lita 60,000 na sulphuric...

Sojoji sun fafata da da ‘yan Bindiga a Neja

Rundunar sojiji ta ce, sojoji tare da haɗin gwiwar...
X whatsapp