fidelitybank

Ƙarancin jiragen dako ne ya sanya wahalar mai a Legas da Abuja – NNPCL

Date:

Kamfanin mai na ƙasa, NNPCL, ya ce, tsaikon da aka samu wajen fito da man fetur daga jiragen dakon man da ke bakin teku ne ya haddasa ƙarancin man a biranen Abuja da Legas.

Cikin wata sanarwa da kamfanin ya wallafa a shafinsa na X ya ce tsaikon fito da man ya janyo cikas wajen rarraba shi zuwa wasu sassan biranen Abuja da Legas.

Kamfanin ya kuma ce yana ƙoƙarin tuntuɓar masu ruwa da tsaki don ganin ya shawo kan matsalar, ta yadda za a riƙa fito da man a kan lokaci, domin ci gaba da rarraba man zuwa yankunan.

Najeriyar dai kan shigo da man da take amfani da shi daga ƙasashen ƙetare ta jiragen ruwa.

A ‘yan kwanakin biyun nan dai an riƙa ganin layukan ababen hawa a wasu gidajen man birnin Abuja.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp