fidelitybank

Yarima mai jiran gado na Saudiyya ba zai halarci jana’izar Sarauniya ba

Date:

Rahotonni na nuna cewa, Yariman mai jiran gadon mulkin Saudiyya Mohammed Bin Salman, ba zai halarci jana’izar Sarauniya da za a gudanar gobe ba.

Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito wata majiya daga ofishin harkokin kasashen wajen Birtaniya na bayyana hakan.

Matakin da fadar Buckingham ta dauka na gayyatar yariman ya janyo ce-ce-ku-ce daga kungiyoyi masu rajin kare hakkin bil-adama

Wani rahoto da hukumar leken asirin Amurka CIA ta fitar ya nuna cewa Yariman na Saudiyya na da hannu a kisa tare da daddatsa gawar É—an jaridar nan Jamal Khashoggi a ofishin jakadancin Saudiyya da ke birnin Santambul na kasar Turkiyya a 2018.

Budurwar Jamal Khashoggi, Hatice Gengiz, ta ce gayyatar Yariman ka iya zama wani tabo ga Sarauniya Elizabeth II.

vanguard newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp