fidelitybank

UNICEF za su kara adadin kudin ilimi a Najeriya

Date:

Asusun tallafa wa yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya bayyana aniyar sa ga gwamnatin Najeriya na ƙara adadin kudin da ke kashewa kan ilimi da kashi hamsin cikin dari nan da shekara biyu masu zuwa.

Amma duk da wannan yunƙuri, Asusun ya ce, Najeriyar ta na da jan aiki a gabanta kafin ta kai mizanin kashi 15 zuwa 20 cikin 100 na kasafin kudin kowace kasa da MDD ta ce, ya kamata ta kebe wa ilimi.

Amma a cewar UNICEF, akwai aiki a gaban gwamnatin Najeriyar, kafin maganar ta zama faɗa da cikawa.

Asusun, a cikin wata sanarwa, ya yi la’akari da kasafin kudin Najeriyar na bana, wanda aka ƙiyasta zai ci Naira tiriliyan 17, an keɓe wa ilimi kashi bakwai da ƴar ɗoriya cikin dari.

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp