fidelitybank

Tattalinn arzikin Najeriya ya ragu da kashi 3.54 – NBS

Date:

Tattalin arzikin Najeriya na tafiyar hawainiya, sakamakon hauhawan farashin kayayyaki da ke tasiri wajen ma’aunin tattalin arzikin GDP da kashi 3.54 cikin 100 a zango na biyu na wannan shekarar, idan aka kwatanta da kashi 5.01 cikin 100 a 2021.

A cewar rahoton hukumar kididdiga ta kasa, NBS a Najeriya hauhawan farashi da annobar korona sun yi tasiri wajen sake durkushewar tattalin arzikin Najeriya.

A watan Yuli ma sai da hukumar ta fitar da irin wannan rahoton da ke nuna yadda hauhawan farashi ya karu a Najeriya da kashi 19.64 cikin 100

Hukumar ta ce idan aka kwatanta hauhawan farashin da na bara, an samu karin kashi biyu da doriya cikin dari, kasancewar na bara ya kai fiye da kashi 17 cikin dari.

Hauhawan farashin, kamar yadda rahoton ya nuna ya fi shafar kayan abinci, irin su biredi da dankali da doya da sauran dangogi mabunkasa kasa da nama da kifi da man gyada da sauransu.

Kayan abin ce da na amfani, wadanda ya fi tashi, kamar yadda alkaluman suka nuna sun hada da iskar gas da man disel da kudin mota da na jirgin sama da tufafi da kuma kudin wanki da guga.

legitnews.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp