fidelitybank

Ta’addanci: Mu dukufa da yin addu’a a kan matsalar Najeriya – JNI

Date:

Kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) ta yi kira ga al’ummar musulmai a Najeriya da su dukufa da yin addu’o’i ta musamman, domin neman dauki daga Allah a bangaren tsaron da a ke fama da ita a Najeriya.

Sanarwa mai kunshe da sa hannun Babban Sakataren kungiyar, Dr Khalid Aliyu ya fitar ranar Lahadi, a ka kuma rabawa manema labarai ta ce, addu’a ita ce hanya daya da za a iya bi a yanzu, wajen neman dauki daga wurin Ubangiji.

Sanarwar ta kuma ce, duk halin da a ka shiga na kunci ko wani abun, a mika lamarin zuwa wajen Ubangiji, domin shi ne mafita ga komai.

“Ba bu abun da ya gagar, kuma baa bun da ya fi karfin Allah madaukakin Sarki, domin kuwa shi ne mai rahama mai jinkai”. Inji Dr Khalid.

Wannan na zuwa ne adaidai lokacin da kasar nan ke fuskantar yawaitar ta’addanci da ya yi kamari a wasu sassan jihohin kasar nan ciki harda yankin Arewa.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kashe ƴan Boko Haram biyar a Borno

Dakarun sojin Najeriya haɗe da wasu maharba sun daƙile...

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alƙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aƙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauƙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ƙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ƙudirin doka...

Labarin mu na kaiwa Ƴan Bindiga abinci ƙarya ne – Ƴansanda

Rundunar ƴansandan Najeriya ta musanta rahotannin da ake yaɗawa...

Ba za mu yarda mu mutu a cikin PDP ba shi yasa muka koma APC – Sanatoci

Sanatocin Najeriya uku da suka fito daga jihar Kebbi,...

Sojoji sun tarwatsa wajen da ake hakar man fetur ba bisa ka’ida ba a Rivers

Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya, NNS, Pathfinder, ta tarwatsa...

Dan Tinubu Seyi da sauran ‘yan Siyasa sun fara neman kujerar gwamnan Legas

Siyasar Legas na kara ruruwa na neman maye gurbin...
X whatsapp